Amir Harbo
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
Ba zamu ciyar da Harshen Hausa gaba yadda muke zato ba, muddin muna watsi da al'adar yaren ta hanyar rungumar wasu abubuwan da ba nashi ba muna maye gurbin su da baƙi waɗanda suka ci karo da shi ta fuskar al'ada. Saboda haka, dole mu dawo da kishin sa ta hanyar amfani da al'adar sa; sanya tufafin Hausawan, da cin ire-ire…
Read moreMuhimmanci ko falalar yin addu'a ga Musulmi -Bismillahir Rahmanir Raheem Tsira, salati da amincin Allah su tabbata ga zababben Allah, shugabanmu Annabi Muhammadu SAW, tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa amintattu. Sanannen abu ne cewa kowanne irin bawa yana kusantar Ubangijin sa, Allah (SWT) ta hayoyin ibada daban-d…
Read moreMulki ƴan Hadejia: Nazarin tufka da warwara game da son kan yankuna a Jihar Jigawa Gabatarwa: "Jigawa tarin Allah" kamar yadda ake mata take ko laƙabi, Jigawa jiha ce ta mutane ɗaya masu al'adu iri ɗaya harma da addini da sauran abubuwa na more rayuwa wanda suka haɗa yanki na Hadejia, Dutse, Gumel, Kazaure da Ringim…
Read moreFITILAR RAYUWA: Ko shakka babu wayoyin celulla a zamanin nan da muke ciki ya zama tamkar ruwan dare wajen amfanin yau da kullum dan ya zamana gasa a tsakanin al’umma, shin ya mutane suka dauki waya da muhimmanci, shin ko wacce irin rawa waya ke takawa a wannan zamani. Jama’a assalamu alaikum, barkan mu da kara kasancewa da ku …
Read moreAREWAR MU? Abinda ke zuciya zan bayyana. Koda ace baza mu rayu ba. zama a Arewa kamar ba zai yuwu ba. Shin ina wakilan mu da muka zaɓa. Kariyar ne ba zasu bamu ba? Kunsan bazan musu ƙage ba. Sun toshe kunne basu ɗauki komai ba. Dan su kare dukiyar mu da kowa ba. Ko ina duhu babu haske, Rabbi mun tuba. Da suna kishin mu kamar iyal…
Read moreƘalubalen Matasan Hausawa a Ƙarni na Ashirin da Ɗaya: Da yawan mutane sun sani cewa ana murnar wannan 'Ranar Hausa' a wannan rana ta 26 ga watan Agusta a kowacce shekara. Hakan yana bada dama domin tattauna maudu'i kala-kala ta bangarori daban-daban da ya shafi harshen Hausa da kuma Hausawa. Duk da cewa harshen Ingilish…
Read moreIf the feed is unavailable, view my posts on Facebook ↗.
LET’S CONNECT
Have a question, an idea or an opportunity to collaborate?
I’d be glad to hear from you.
Research, policy, media and community development. Personal perspectives on public affairs and society. Views expressed here are my own.