Na haɗu da wani abokin karatuna na firamare wanda yake cikin ƙwararrun ɗalibanmu a wancan lokacin. Bai samu damar ci gaba da karatu ba saboda matsalar kuɗi. Wannan ya dawo min a rai lokacin da na ga ana raina ra'ayin wani saboda yana da SSCE, yayin da mai raina shi yake da digiri. Maganar gaskiya, wannan ba adalci ba ne. Takarda…
Read moreDuk lokacin da aka tashi magana kan ilimin mata, sai mu riƙa komawa kan irin matar da wani zai aura. A fahimta ta, wannan yana rage girman batun. Ilimi yana da alaƙa da yadda mutum yake fahimtar rayuwarsa, aikinsa, al'ummarsa da abubuwan da yake yanke hukunci a kansu. Amfanin sa ya fi cancantar mutum a wajen neman aure. Ina gani…
Read moreIf the feed is unavailable, view my posts on Facebook ↗.
Research, professional conversations and shared perspectives.
Visit my LinkedIn profile ↗LET’S CONNECT
Have a question, an idea or an opportunity to collaborate?
I’d be glad to hear from you.
Research, policy, media and community development. Personal perspectives on public affairs and society. Views expressed here are my own.