Amir Harbo
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
Ba zamu ciyar da Harshen Hausa gaba yadda muke zato ba, muddin muna watsi da al'adar yaren ta hanyar rungumar wasu abubuwan da ba nashi ba muna maye gurbin su da baÆ™i waÉ—anda suka ci karo da shi ta fuskar al'ada. Saboda haka, dole mu dawo da kishin sa ta hanyar amfani da al'adar sa; sanya tufafin Hausawan, da cin ire-ire…
Read more