Idan ka tambayi talaka yadda tattalin arziki yake, wataƙila ba zai fara maka da dogon sunan wata manufa ba. Zai faɗi kuɗin abinci, kuɗin makaranta, kuɗin mota ko kayan da yake buƙata domin sana'arsa. A wurinsa, waɗannan su ne abubuwan da suke nuna ko rayuwa tana sauƙaƙa ko tana ƙara masa nauyi. Wannan ba yana nufin bai fahimci k…
Read moreA lokacin ambaliyar Jigawa, mun yi tafiyar da ta haɗa da bi ta wasu sassan Bauchi, shiga daji, hawa kwalekwale da babur, sannan mu taka ƙafa a wasu wurare kafin mu isa inda muke nufi. Idan ka ji sunan gari kawai a rahoto, ba lallai ka fahimci abin da isa can yake buƙata ba. Wannan irin tafiya tana sa kalmar cewa wuri yana da nisa ta…
Read moreA lokacin ambaliyar ruwa, na jawo hankali kan mutanen da suke zuwa da sunan ɗaukar rahoto ko yin aikin gidauniya. Mutumin da ya rasa gida yana iya amincewa da abubuwa da yawa saboda yana fatan taimako. Wannan hali bai kamata ya zama hanya da wani zai bi ya yi amfani da shi ba. Maganar gaskiya, akwai bambanci tsakanin bayyana wahalar…
Read moreIf the feed is unavailable, view my posts on Facebook ↗.
Research, professional conversations and shared perspectives.
Visit my LinkedIn profile ↗LET’S CONNECT
Have a question, an idea or an opportunity to collaborate?
I’d be glad to hear from you.
Research, policy, media and community development. Personal perspectives on public affairs and society. Views expressed here are my own.